Taliyar yan yara

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

#Taliya,yara suna matukar santa tana musu dadin ci,amfanin tafasa taliyar yan yara a zubda ruwan sbd kariya ga lfyr dan adam yasu mutane suna cewa yan kano akwai tsafta sbd anyi per boiled an zubar yin hakan yanada matukar amfani bare ace yarane zasuci tanada chemical da yawa idan katafasa karage abubuwa da dama ajinkita,Allah yakare mu da lfy.

Taliyar yan yara

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#Taliya,yara suna matukar santa tana musu dadin ci,amfanin tafasa taliyar yan yara a zubda ruwan sbd kariya ga lfyr dan adam yasu mutane suna cewa yan kano akwai tsafta sbd anyi per boiled an zubar yin hakan yanada matukar amfani bare ace yarane zasuci tanada chemical da yawa idan katafasa karage abubuwa da dama ajinkita,Allah yakare mu da lfy.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Indomie
  2. Koren tattasa
  3. Karas
  4. Albasa
  5. Nikakken nama
  6. Mai kadan
  7. Lawashi
  8. Attaruhu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara tafasa taliyarki ki tsiyaye ruwan ki zubar

  2. 2

    Sannan ki yanka karas ki daka naman ki kisa a kasko da dan mai ki fara soyasu sannan kisa albasa da attaruhu ki hada ki soya

  3. 3

    Sannan kisa dan ruwa kadan aciki sannan ki zuba taliyarki aciki kiyanka lawashi ki rufe kibarta

  4. 4

    Minti uku ta dahu saiki yanka koren tattasa in kinaso saici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes