Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4:Lemon tsami
  2. Shuga
  3. Filebo
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakisami lemon tsaminki masu kyau manya ki wanke shi ki ajeye awajan daban acikin maxubi

  2. 2

    Saikisa wuqa kiyan yanka lemon kimatsehi sosai kimatse ruwan amazubi daban sai kidauko rareya ki tace shi awannan kan ruwan da kikq tanada maikyau shikenan kisa sukari da filebo kijuya yajuyo kisa kan kara ko kisa acikin firij asha dada lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
SASA KHAN
SASA KHAN @s07067906495
rannar
Kano
i love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes