Alkubus din alkama da miyar egusi

Abincin gargajiya akwai d dadi, kuma abinci ne na fita kunya
Alkubus din alkama da miyar egusi
Abincin gargajiya akwai d dadi, kuma abinci ne na fita kunya
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tankade alkamarki kisa baking powder kiyi mixing, seki jiqa yeast dinki d ruwan dumi, seki kwaba, ki karki kwabashi d ruwa, seki sakashi a wuri me dumi
- 2
Ida yatashi seki dauko kisa sugar d salt kibugashi, seki shafa mai a containers din d zakiyi seki zuzzuba, ki zuba ruwa a steamer kudora kiyi steaming idan yayi zakiji yana qamshi, shikennan seki sauke
- 3
Ki dafa namanki, ki soyashi sama sama, seki suba manki a tukunya yayi zafi seki zuba kayan miyarki kidan soyasu sama sama, seki zuba ruwan namanki kisa sinadarin dandanonki curry d spices ki juya, seki rufe
- 4
Kizuba egusin ki a bowl kidan digamasa ruwa kadan sekiy miking small bolls, idan miyarki ta tafaso seki zuba ki rufe, yasamu 3mnt suna dahuwa tare,seki bude kisa cokalin d kike amfani d shi a miyar ki mummurje egusinnan seki zuba ganyanki ki rufe ki rage wutar, karki bari ganyen y nune ki sauke. Aci dadi lpa
- 5
Note:- 1-zaki iya qara kifi d ganda a miyarki 2- idan zaki markada kayan miyarki kisatafarnuwa aciki. 3- idan zaki yanka alaiyahunki ki hada d albassa ki yanka
Keywords
Similar Recipes
More Recipes







sharhai