Alkubus din alkama

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Niqaqqiya alkama
  2. Yeast
  3. Mai
  4. Ruwan kwabi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki tankade alkamarki tayi laushi sosai seki saka yeast ki jujjuya,sannan ki kawo ruwa ki xuba ki kwaba. kasancewar alkama n da shan ruwa xakiyi kwabinne t yadda bazeyi tauri b kuma beyi ruwaba.seki barshi y tashi

  2. 2

    In ya tashi se ki shafawa maxubi mai ki xuxxuba sanan ki sa ruwa a tukunya kadan ki jera. inkuma kina d tukunyar danbu se ki amfani d ita.

  3. 3

    Nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes