Hadin da ake sawa samosa
Foodfoliochallenge
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yanka albasa ki wanke,ki wanke tarugu sai ki daka kisa a tukunya kina juya sai kisa nikakken nama dinki ki juya ya game
- 2
Sai kisa maggi yadda kikeso,curry da Dan gishiri kadan,sai yankakken lawashi dinki kina juyawa zuwa mintuna 10 sai ki sauke,ki dinga diba kina nada samosa dinki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11511079




sharhai