Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwai guda hudu
  2. Taruhu biyu
  3. Curry kadan
  4. Albasa rabi
  5. Maggie biyu
  6. Tafarnuwakadan
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nayi grating tarugu da albasa sai na juye a bowl na fasa Kwai nasa dandano da kayan qanshi na kada shi sosai, sai na dora pan a wuta da mai da yayi zafi sai na juye ruwan Kwan a kai, na rage wuta don ya soyu ba tare da yh qone ba, da yayi sai na juya daya bayan daya soyu na juye a plate 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
rannar
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes