CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Shawarma
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Shawarma ainihin hoton girkin

Shawarma

fauxer
fauxer @fauxer
kebbi State

#shawarma.Inason shawarma sosai ni da iyalina.Nakan masu bazata da wannan a duk lokacin da nakeson sasu nishadi da farinciki.Shawarma abinci ne sosai da nakeso domin yana dauke da sinadarai na kayan ganye wanda ke gyara fata tare da bamu kariya daga cututtuka da izinin Allah,cucumber ta na narkar da kitsen da ke jikin dan adamg,karas na bada kariya da cutar daji(ulcer),yana kuma taimakawa gurin rage ciwon zuciya da mutuwar jiki.Kabeji yana rage kumburi,kyaikayi da kuma hawan jini a kuma sinadarin protein wato nama a ciki.Nakan ci lokacin da bana bukatar wani abu mai nauyi a ciki.

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

awa biyu
  • Domin kwabin biredin shawarma ana bukatar:
  • kofi uku da rabi na fulawa
  • Karamin cokali biyu na bakar hoda
  • da rabi na yeast Cokali 1
  • na madarar gari Cokali 2
  • na sikari Cokali 2
  • Rabin cokali na gishiri
  • na mai Cokali 2
  • Ruwa daidai da yadda zaya kwaba hadin ya game jikinsa
  • Domin hada abubuwan da ke cikin biredin shawarma ana bukatar:
  • Nama wanda aka yanka sirara a tsaye
  • na curry Cokali 2
  • na thyme Cokali 1
  • Dunkulen maggi biyu
  • na masoro Cokali 1
  • Rabin cokali na citta
  • guda uku manya da aka jajjaga Tafarnuwa
  • Garin yaji cokali daya
  • Attarugu biyu jajjagagge
  • na mai Cokali 4
  • Kofi daya da rabi na yankakken kabeji
  • Karas guda uku da aka gurza
  • Cucumber biyu da aka yanke tsaye sirara
  • Kofi daya na mayyoinse
  • Rabin kofi na Ketchup
  • Kofi daya na yankakken latas
  • Rabin kofi na tumatur da aka yanke tsaye
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Yadda ake hada biredin shawarma:Zaki sa ruwa kadan mai dumi a kofi kisa yeast ki motsa ki barshi tsawon minti biyar.Idan kikaga kumfa alamar yeast in na da kyau kenan.

    Shawarmamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki hada kayanki busasshe na hadin kwabin kisa cokali daya na mai.

    Shawarmamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki zuba yeast a ciki bayan kin motsa.

    Shawarmamatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai ki kwaba har ya hade jikinsa.Ki murza sosai tsawon minti goma.Hakan zayasa biredinki yayi taushi.

    Shawarmamatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sai asa a leda a rufe tsawon awa daya abarshi ya tashi.Wannan bayan ya tashi kenan.Yaninka girmansa sau biyu.

    Shawarmamatakin girki5 hoto
  6. 6

    Acire iskan da ke ciki ta amfani da danna kwabin da hannu.

    Shawarmamatakin girki6 hoto
  7. 7

    A raba shi kashi goma na kwallaye.

    Shawarmamatakin girki7 hoto
  8. 8

    Sai a barsu a rufe tsawon minti goma.

    Shawarmamatakin girki8 hoto
  9. 9

    A dauki ball daya.A fadada da hannu.

    Shawarmamatakin girki9 hoto
  10. 10

    Sai a murzata da fadi ta fito gewaye.

    Shawarmamatakin girki10 hoto
  11. 11

    A shafa mai da fulawa a sama domin kada idan an dora daya a sama ya like.Ayiwa sauran kwallayen tara kamar yada akayiwa ta farko.

    Shawarmamatakin girki11 hoto
  12. 12

    A dora kasko a shafa mai ajikin a gasa biredin kowane gefe.Kada acika wuta.Idan yayi sai a sauke.A rufe.

    Shawarmamatakin girki12 hoto
  13. 13

    Hada shawarma:Za a hada rabin cokalin na mosoro,citta,attarugu,tafarnuwa,maggi,mai,curry, thyme da ketchup a cikin naman a gauraya.A barshi tsawon away daya.

    Shawarmamatakin girki13 hoto
  14. 14

    Sai a dora kasko a wuta a dafa naman.Har ya tsotse ruwan jikinsa kayan hadin ya hade jikinsa.

    Shawarmamatakin girki14 hoto
  15. 15

    A hada mayyyonaise da ketchup a sa sauran rabin cokalin mosoro a motse.

    Shawarmamatakin girki15 hoto
  16. 16

    A hada yankakkun kayan ganye guri daya asa hadin mayyonaise da ketchup a ciki a motsa.

    Shawarmamatakin girki16 hoto
    Shawarmamatakin girki16 hoto
  17. 17

    Sai a dauko biredin,a shafa masa hadin mayonnaise da ketchup a tsakiya.

    Shawarmamatakin girki17 hoto
  18. 18

    Sai a zuba hadin kayan ganye mai mayonnaise a ciki,sai nama,tumatur,kabeji da aka rage sai gurzajjen karas. Sai a zuba hadin mayonnaise a sama.

    Shawarmamatakin girki18 hoto
  19. 19

    Sai a nade kamar tabarma.

    Shawarmamatakin girki19 hoto
  20. 20

    Zaki iya sa takardar foil ko tissue ki ninke saboda kar ya bata jiki gurin ci.

    Shawarmamatakin girki20 hoto
  21. 21

    Idan aka tashi ci za a iya dumamawa.Ana iya hada shi da dankali gurin ci ko aci shikadai.Ayi girki cikin nishadi da farinciki.

    Shawarmamatakin girki21 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

fauxer
fauxer @fauxer
rannar February 19, 2020 14:43
kebbi State
many listen to music when depressed . When in such situation i go to my kitchen. Cooking is the only thing that can never get me exhausted and makes me forget my worries
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Shawarma

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Macaroni da dankali na musamman
  2. Buttercream frosting
  3. Caramel Candy
  4. Soyayyar Indomie da kwai
  5. Carrots cake
  1. Buttercream frosting
  2. Wainar shinkafa
  3. Ginger lemonade
  4. Wainar shinkafa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11607687
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close