Kayan aiki

  1. 250 gof butter
  2. 500 gof icing sugar
  3. 1/2whole milk
  4. Flavor
  5. Food color

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A saka butter a bowl ayi mixing dinta har sai ta canza color sai a kawo icing sugar ana zubawa ana juyawa har ya qare za aga yayi kauri sai a kawo Madara Rabin kofi a zuba akai sai a juya sannan akawo flavor a saka a Kai sai a saka food color a juya

  2. 2

    Tadaaaaa💃 sai a saka a piping bag ayi decorating cake ko cookies 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes