Wainar shinkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa ta tuwo
  2. Yeast
  3. Sukari
  4. Gishiri
  5. Nono
  6. Sai man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A gyara shinkafa a wanke a rege, sai a kai markade, idan an kawo sai asa yeast a rufe, idan ya tashi sai asa nono suga da gishiri kadan sai a kuma rufewa.

  2. 2

    Sai dora tanda a wuta, a zuba mai a dinga zuba qullun idan yayi sai a juya, shikenan sai mutum yayi miyar da yakeso ko aci da quliquli.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes