Tuwon semovita da miyar alayyahu
khadija Muhammad dangiwa @cook_20717950
Tuwon semovita da miyar alayyahu
Umarnin dafa abinci
- 1
Zakidora ruwa idan yatafasa sekiyi talge idan yaboro seki tukatuwonki kidan rufe minti2 sekikoma budewa kituka kinemi farar Leda kishafamata Mai kikwashe
- 2
Kidora tukunya kizuba mai idanyayi zafi kisoya kayanmiyanki seyasoyu sosai seki zuba ruwa kadan kibashi 10mnt sekizuba kifinki da sinadari kirufe2 mnt sekizuba alayyahu da albasamai gayenda kikayanka
- 3
Kirufe kibarshi tirara ahankali
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11612236




sharhai