Soyyayen Kifi

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Kwalamar Dare.. ki gwada Yana da Dadi d Daddare.. Yana sa Nishadi.😉😍🥰

Soyyayen Kifi

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Kwalamar Dare.. ki gwada Yana da Dadi d Daddare.. Yana sa Nishadi.😉😍🥰

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minutes
2 yawan abinchi
  1. Kifi
  2. Ruwa
  3. Kayan kamshi
  4. Sinadarin dandano
  5. TafarnuwaYaji Mai
  6. Mai na suya
  7. Lemon tsami
  8. Gishiri

Umarnin dafa abinci

30minutes
  1. 1

    Ki wanke kifinki sosai d lemon tsami, domin Karnin ya fita

  2. 2

    Ki Shane shi a Collander,

  3. 3

    Idan ya tsane saiki Sa sinadarin dandano dakuma kayan kamshi, d Dan Gishiri kadan kijuya sosai yabi ko ina

  4. 4

    Kisa Mai a wuta Tai zafi, kizuba ki soya Amma kada kijuya kada ya dagargaje a mai

  5. 5

    Idan yayi kina Yi kina sawa a Collander har ki gama

  6. 6

    Shkenan kifinki ya kammala.. kwalamar Dare😋😋😋

  7. 7

    😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes