Hadin kankana
Yanada dadi a baki sannan yana karawa mace ni'ema
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki samu kankananki ki yanyanka yadda kike so kisa masa zuma ko sugar da madara
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Hadin Kankana
Wannn hadin ba'a Magana yana da dadi sosai sannan kuma ga saukar d ni'ima ga mace hadi ne na musamman Umm Muhseen's kitchen -
-
Lemon kankana
Wannan hadin yn d dadi a baki kwarae da gsk ga Kuma lafiya a jiki sannan bashi da wahalar yi #LEMU Zee's Kitchen -
Markaden kankana da gwanda
Yana matukar kara lpy da gyara jiki,idan za’a sha wannan kullum sau daya a rana,za’aga amfanin shi😜dadi kam kuma dama ba’a magana 😋 Fulanys_kitchen -
-
-
-
Lemun kankana da abarba
Wanna lemun yanada dadi sosai. Musanmanma a wannan lkci na watan ramadan. Yanada kyau wurin buda baki TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Hadin kankana
Akwai dadi sosai ko kankanr ba xaki dalilin dabinon see abin yy armashi ga qarin kuzari.kwadashi a yau👍 zuby's kitchen -
-
-
Watermelon, banana and date smoothie
Wana smoothie akaiw dadi sha ga kuma karawa mace niima Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
Lemun Kankana da gwanda Mai Sanyi
#Lemu gaskia Wannan Lemun tai dadi sannan Kuma Yana da kyau ajikin Dan adam Mum Aaareef -
Watermelon and date juice
wana juice din yanada dadi sha sana yana rage kiba da karawa mace niima baasa sugar aciki , inda kinaso zaki sede ko kisa zuma Maman jaafar(khairan) -
Jus din kankana
#PAKNIG inason kankana shiyasa nayi jus dinta gashi yyi Dadi da sanyinsa musamman lokacin iftar Zulaiha Adamu Musa -
Hadin shayi
Hmmm ai wannan hadin baa magana, kamshi a hanci, dadi a baki sannan yayi amfani a jiki ZeeBDeen -
Kunun madara
Wannan kunun yanada daɗi ama jaye maganar daɗi yana gina jiki dama kunsan ita madara tanada sinadarai da yawa kuma wannan kunun yanada amfani musamman gamasu ulcer Mrs,jikan yari kitchen -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11614185
sharhai