Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke wanken ki ya fita sosai ki rege ki tabbatar ba tsakuwa
- 2
Sai ki kawo albasa ki gyara da tarrugu da tatase ki zuba a ciki
- 3
Sai ki niqa
- 4
In an niqa sai ki samu ludayi ki buga sosai na tsawon minti sha biyar sai ki kawo farin maggi da gishiri daidai kisa ki juya in yayi kwauri ki kara ruwa
- 5
Sai ki samu mai a kasko ki sa in mai ki yayi zafi sai ki samu cokali babba ki diba kina zubawa in yayi ki juya sai ki kwashe
- 6
Shikenan a ci lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11659916








sharhai