Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki markada kayan miyanki kixuba mai idan yasoyu kisa markadenki kisoyasu,idan sunsoyu kizuba ruwa.
- 2
Zaki feri dankalinki kizuba,kisa spices, tafarnuwa,dkm curry,seki gyara carrot dinki ki fereshi kixuba,idan yatafasa kizuba tafasassun kayan cikinki kisa taliya.
- 3
Idan tadahu kisauke da Dan ruwa ruwa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11687299





sharhai