Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara tafasa kaza da ruwa da albasa da maggi da kayan yaji idan ta tafasa sai a tsameta

  2. 2

    Azuba mai a kasko a soyata sai a kwashe

  3. 3

    Sai ayi grating tattasai,tarugu,albasa sai asoyasu da mai sai azuba soyyayrar kazar aciki da curry a ya mutse

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes