Miyar gyada

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Nigeria

Akwai dadi sosai musamman da tuwon shinkafa

Tura

Kayan aiki

  1. Gyada wadatacce
  2. Kayan miya
  3. Alanyahu kadan
  4. Maggi
  5. Manja
  6. Kayan kamshi
  7. Nama
  8. Lawashin albasa
  9. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki soya mai da albasa kisa kayan miya, ki soya saikisa ruwa daidai

  2. 2

    Kisa naman da kk tafasa, kisa maggi da curry da kayan kamshi, ki barshi ya rafasa na minti 10 saikisa gyada ki juya zakiga tayi kauri,

  3. 3

    Saiki wanke alanyahu da lawashin albasq kisa, saiki barshi ya sulala na minti 3 saiki sauke.......

  4. 4

    Baaso alanyahu na nuna sosai, anfi sonshi a green dinshi, yafi lafiya a jiki😁😁😁

  5. 5

    Zaki Iya cinshi da tuwon shinkafa ko tuwon couscous

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
rannar
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes