Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tafasa shinkafarki ki wanke ki tarare a kwando sannan ki mayarda tukunya kisa ruwa yadda zaiyi dai-dai bazaiyi yawaba
- 2
Insunyi zafi saiki zuba shinkafarki ki sa gishiri kadan sannan ki rufe
- 3
Saiki yanka cabbage da caras ki wanke ki zuba saman shinkafar ki rufe inta tsotse ruwan sai ki sauke
- 4
Zaki iya hadata da miyar tumatur ko vegetable soup
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11729025




sharhai