Zobo Chapman

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ganyen zobo
  2. Sprite 35cl
  3. Fanta 35cl

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tafasa ruwan zafi ki zuba cikin ganyen sobo ki barshi ya jiqa for 12hours

  2. 2

    Ki tace ki zuba fanta a ciki ki juya

  3. 3

    Ki zuba sprite a ciki ki juya

  4. 4

    Zaki iya sa sugar in kina bukata

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes