Mini pancakes

Princess Amrah @Amrahskitchen98
#kadunastate yana da saukin yi sosai kuma yana da dadi. Za a iya cin zallanshi kuma za a iya topping da wani abu.
Mini pancakes
#kadunastate yana da saukin yi sosai kuma yana da dadi. Za a iya cin zallanshi kuma za a iya topping da wani abu.
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga abubuwan bukata
- 2
Ki fasa kwai a cikin bowl
- 3
Sai ki zuba sugar, madara da melted butter
- 4
Ki zuba vanilla flavor da milk flavor
- 5
Ki zuba flour
- 6
Ki zuba baking powder da baking soda
- 7
Ki zuba ruwa kadan don ya sake jikinshi
- 8
Ki zuba butter a pan sai ki zuba 1/4 cup na batter din da wuta kadan. Idan ya yi sai ki juya
- 9
Ki yi topping da duk abin da kike so
- 10
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Vanilla cake pops
Cake ne mai matukar dadi da burgewa. Musamman ga kananan yara. Idan yaranki basa son cin abinci akwai hanyoyin da za ki bi don yi musu dabara. Cake pops ma wani hanyar jawo raayin yara ne. Saboda yara na son alawan tsinke sosai. So idan kin yi wannan sai ki tsira toothpick kamar yanda na yi. Yaranki za su so shi sosai. Ba ma iya yara ba har manya. Ba sai an tsaya gutsira ba kawai sakawa za a yi a baki. Princess Amrah -
-
Pancake
Wannan pancake akwai sauqi gashi da laushi sosai idan kun gwada zakuji dadinshi Fatima Bint Galadima -
Vanilla Pancake
Godiya ga jahun's delicacies naji Dadi wannan recipe na pancake sosai😋😋 Fatima Bint Galadima -
-
Korean pancakes
Ganin pop cakes ɗin maman khairan yasa naji kwadayin cake sai kawai nace bari inyi pancake 😀 daman akwai Korean pancakes da sam's kitchen tayi ya burgeni nace wata rana zan gwada, sai gashi nayi yau🙂 yayi daɗi marar misaltuwa, yara na dawowa islamiyya suka ga pancake sunji daɗi sosai 😅 🥰😍 Ummu_Zara -
-
Vanilla cupcake
#jumaakadai wannan cake din yana da dadi sosai ga taushi. Zai ba ki 25 pieces na cupcakes Princess Amrah -
Chocolate cookies
Ana cin cookies da madara ko da shayi mai kauri, Yana dadi sosai. sufyam Cakes And More -
30pcs RVC
Wannan recipe din cake din Nada dadi da saukin yi, zaki iya amfani dashi wajen Karin safe,taron biki,suna,sallah,ko kuma birthday#method#CHE Cozy's_halal_edibles -
-
-
-
Scone
Scone snack ne mai dadi kamar cake musaman kika sameshi da tea ko madara mai sanyi😋 Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Cup Cake
Wannan kayan maqulashe ne, ga saukin yi, sannan yana daukar lokaci bai lalace ba....... @Sarah's Cuisine n Pastries -
-
-
Cookies
Cookies yana da dadi sosai Ana iya cin sa da tea koh da juice.kuma yara xasu iya tafiya da shi schoolMom Ashraff Cake Nd More
-
-
Eggless pan cake
Yana da dadi sosai mussam lokacin breakfast ga kuma saukin sarrafawa sossai Taste De Excellent -
-
Vanilla oil cupcake
#kitchenchallenge wannan cake yanada dadi ga saukin yi bakashe kudi Nafisat Kitchen -
Flaky meatpie
#jumaakadai wannan meatpie din yana da dadi sosai upgraded one ne. Na koye shi ne a wajen cookout din da aka yi mana. And I decided to dedicate it to all Kaduna Cookpad Authors. Princess Amrah -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11738192
sharhai (3)