Spaghetti
Idan kina neman abinda xaki dafa cikin sauki
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki xuba mai a tukunya, sai ki saka albasan da kikayi slicing
- 2
Kidan soya for 30sec, saiki xuba kaayan miyan da kika nika, ki xuba spices and seasonings dinki
- 3
Saiki xuba ruwan namanki, ki kara ruwa yanda xai dafa taliyanki
- 4
Idan ya tausa saiki dauko taliyan ki xuba ki juya
- 5
Ki rufe, ki rage wutan harya dahu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11811529




sharhai