Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara (soyayya)
  2. Cabbagi
  3. Attarugu
  4. Albasa
  5. Curry
  6. Maggi
  7. Carrot
  8. Kayan kamshi
  9. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zamu samu manmu muzuba a kasko,saimu dakko jajjagaggun albasa,attarugu,carrot enmu muzuba aciki

  2. 2

    Mudan soyasu sama sama,saimu zuba su maggi,kabeji,curry,kayan kamshinmu aciki,mu jujjuya sosae

  3. 3

    Saimu dakko awaranmu muzuba akai itama,saimu rufe tukunyar kamar na minti biyu

  4. 4

    Saimu sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
rannar
Kano State
Its not a big deal for me to write a whole note for my luv with cooking......I love cooking food more than expectation.
Kara karantawa

Similar Recipes