Farar taliya da source

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Ga saukin yi ga dadi a baki #foodfolio

Farar taliya da source

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ga saukin yi ga dadi a baki #foodfolio

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya leda daya
  2. 4Tumatur
  3. Attaruhu
  4. 1Albasa babbah
  5. Dandano
  6. Tafarnuwa
  7. Naman rago
  8. Curry
  9. Gishiri
  10. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki wanke nama saiki tafasa da kayan kanshi da albasa da dandano

  2. 2

    Saiki Yanka kayan miyarki da albasa da tafarnuwa kisa pan a wuta kisa mai badayawaba saiki sa tafarnuwa da albasa kadan Sudan soyu saikisa kayan miyarki kidan soyasu saiki sa naman ki da albasa da dandano, corry, gishiri ki rufe ki barshi yakara sa soyawa

  3. 3

    Ki dora ruwa a tukunya inya tafasa ki zuba gishiri kadan saikisa taliyarki aciki inta dahu ki tace ki hada da sos dinki ki ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes