Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11946885

Za'a fere dankali ayimae kana nan yanka
Se a zuba Mai a tukunya da kayan miya a soya ya soyu sannan a zuba ruwa asa maggi a barshi ya tafaso.
Idan ya tafaso se a zuba dankalin a juya,a bashi mintuna 15 se a sauke
Aci lfy
An kwafa!
More Recipes

sharhai