Indomie da kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minutes
2 yawan abinchi
  1. Indomie babba 1 karami 2
  2. 2Kwai
  3. Kayan Kamiya
  4. Mai kadan

Umarnin dafa abinci

30minutes
  1. 1

    Zuba kayan miya jajjagage sa ruwa

  2. 2

    Mai dakuma Maggy, kizuba indomie ki dafa

  3. 3

    Sa ruwa d kwai Ki dafa

  4. 4

    In yayi ki bare ki yanka

  5. 5

    Indomie a plte kizuba

  6. 6

    Enjoy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes