Alala da sauce
Tanada dadi sosae
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zakigyara wakenki ki surfe kiwanke kisa atarugu,tattasai da albasa dakuma tafarnuwa kikai nika amarkada miki,kiqara ruwa kadan kisa curry da spices dakuma mangyda
- 2
Idan kingama kikulla da leda kidora ruwan zafi kan wuta kixuba kibata lokaci tadafu.
- 3
Idan tayi kicire a leda ki markada kayan miyanki kisa mai kadan kisoya kisa spices.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11996144




sharhai