CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Faten tsakin masara
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Faten tsakin masara ainihin hoton girkin

Faten tsakin masara

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Fate akwae dadi sosae gashi mutane na son cinsa

Fate akwae dadi sosae gashi mutane na son cinsa

Kara karantawa

Faten tsakin masara

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Fate akwae dadi sosae gashi mutane na son cinsa

Fate akwae dadi sosae gashi mutane na son cinsa

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Tsakin masara
  • Yakuwa
  • Manja
  • Maggie da sauran kayan dandano dana kamshi
  • Kayan Miya
  • tafarnuwaCitta danya da
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaka wanke tsakin masararka ya futa sosae domin wani ana samun tsakuwa da datti aciki sae ka tsane ruwan jikinsa ka ajiye a gefe

  2. 2

    Zaka dauko tukunya Mai tsafta ka zuba manja aciki ka daura a wuta ka zuba albasa aciki

  3. 3

    Idan albasar tayi laushi sae ka zuba jajjagen kayan miyanka me dauke da citta danya da tafarnuwa ka soya su

  4. 4

    Idan ya soyu sae ka zuba ruwa yadda zae dafa maka tsakin naka kuma anayinsa ne da Dan ruwa ruwa kadan ka zuba Maggie da sauran kayan dandano dana kamshi sae ka rufe

  5. 5

    Idan ya tafaso sae ka zuba yakuwa wadda ka yanka ka wanke tare da albasa aciki sae ka rufe kabarshi ya tafaso sau daya

  6. 6

    Idan ya tafaso sae ka zuba tsakin masararka Wanda ka tsaftaceshi ka juya sosae sae ka rufe

  7. 7

    Kabarshi yyi t dahuwa idan ya nuna shikenn fatenka ya kammala sae a sauke aci da zafinsa da Dan ruwa ruwan nan domin yafi ddi

  8. 8

    Faten tsakin masara ya kammala aci Dadi lfy😋😋😋😋😋

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar April 07, 2020 09:58
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Masara

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Russian pizza daga Amzee’s kitchen
  2. Miyar ridi
  3. Macaroni salad
  4. Bread
  5. Faten doya da wake
  1. Fruit salad
  2. Russian pizza daga Amzee’s kitchen
  3. Miyan Ganda da Kaza da shinkafa fara
  4. Carrot & Cucumber juice
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12008923
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close