Bread

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Zaki iya samai vanillah flavour aciki inkina so

Bread

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Zaki iya samai vanillah flavour aciki inkina so

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour gwangwani uku
  2. Butter cokali 1
  3. Madara cokali daya
  4. cokaliYis rabin
  5. Sikari cokali 2
  6. Gishiri kadan
  7. Kantu yadda kke bukata
  8. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour kisa mata dry ingredient ki jujjuya sannan kisa butter ki murje kisa ruwan dumi ki kwaba kawabin me laushi

  2. 2

    Saiki rufeshi ki ajiye zuwa minti talatin saiki zo ki kara kneading sannan kifitar da shape din da kke so

  3. 3

    Saiki kara bari ya kumburo saikisa mai madara zaki kwabata da kauri saiki shafa kisa kantu saiki gasashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes