Macaroni salad

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Ni nakasanci inna mai son salad , shiyasa dukk Abunda ni qirqira to in nasu yakuma kawar salad to zan iya maida shi salad

Macaroni salad

Ni nakasanci inna mai son salad , shiyasa dukk Abunda ni qirqira to in nasu yakuma kawar salad to zan iya maida shi salad

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Macaroni
  2. Mai
  3. Magi
  4. Colour food green
  5. Bama
  6. Salad cream

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko in katafasa ruwanka sai karaba su gida biyu daya kazuba colour food, daya kazuba hakanan sai kazu ka dafa kwai sa in macaronica yayi to sai kasamu kwanoki kisa magi mai star daya sai kisa mai kadan ki yamutsa sai ki yanka kwai dinki asama ki sa bama ki sa salad cream shikina kingama macaroni salad dinki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Similar Recipes