Kwalliyar donut(strawberry flavor)

Abu ne me matukar daukar hankali da kyau,bugu da kari,ga uwa uba dadi
Kwalliyar donut(strawberry flavor)
Abu ne me matukar daukar hankali da kyau,bugu da kari,ga uwa uba dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu condensed milk dinki ki zuba a mazubi,se ki kawo madarar gari me yawa ki zuba a ciki,se ki kawo fulawa ba me yawa ba ki zuba a ciki,se ki kawo kala,flavors ki zuba a ciki se ki kawo abun juya ki juya sosae zaki ga yayi kauri sosae
- 2
Ki tabbata yayi kauri da kyau,bayan donut dinki ya huce se ki dakko shi ki samu chokali ki dinga shafa glaze dinki a iya saman donut se ki akiye to zakiga da kanshi ze dinga sakkowa a hankali yana bin jikin donut din
- 3
Bayan kin ga ya gama sauka se ki dakko sprinkles dinki ki barbada a saman,se kici dadi lpy
- 4
Karin bayani,amfanin sa fulawa a ciki shine ita fulawa tana da danqon da madara bata dashi,so idan kika sa yar fulawa kadan shine ze daure miki glaze din kar ya dinga zagwanyewa.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes






sharhai (3)