Carrot juice

Umma Sisinmama @cook_14224461
Wannan carrot juice din yanada dadi sosai randa na fara gwadawa oga yaji dadin shi sosai godiya ga umdad-catering-services
Carrot juice
Wannan carrot juice din yanada dadi sosai randa na fara gwadawa oga yaji dadin shi sosai godiya ga umdad-catering-services
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanke carrot dinki saiki kankare ki gurza a abin gurza kubewa, saiki samu ginger dinki ki kankare ki yayyanka kanana ki wanke, ki wanke cocumber shima ki yayyanka.
- 2
Saiki zuba carrot, cocumber,ginger da sugar a cikin blender ki zuba ruwa ki nika inta nuku ki tace ki zuba kankara shikenan kin gama.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12135728

sharhai