Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki daura frying pan dinki Kisa man zaitun seki kada kwai awani Kwano ki yanka albasa Kisa attarugu da Maggi ki kada seki juye akan Mai din seki ringa jujjuyawa harse ya soyu
- 2
Sayayyanka bread dinki nawa ba me yanka bane Nina yankasu seki shafa butter sama da kasa
- 3
Se Kisa acikin toastern ki xuba hadin kwain ki
- 4
Se kidauko wani yankan shima kishafamishi butter sama da kasa ki rufe haka zakiyitayi seki gasashi na en mintuna idan yayi brown seki cire.Zaki iyaci da shayi ko Abu me sanyi nacishi da zobo
- 5
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12190804










sharhai