Beef onion sauce

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Albasa
  3. Jajjagen attaruhu
  4. Maggi
  5. Onga
  6. Royco
  7. Rosemary
  8. Basil
  9. Bay leaf
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke nama ki tsaneshi sae ki zuba mai roba ki zuba maggi,royco,basil,rosemary,jajjagen attaruhu ki juya sosae sannan ki zuba naman aciki ki jiyashi ki bashi awa daya.

  2. 2

    Ki yanka albasa me yawa ki saka mai kadan ki soyata da maggi da Kayan kamshi ki saka bay leaf ki saka ruwa kadan ki barshi ya tafasa.

  3. 3

    Sae ki sauki nama ki gasashi sannan ki saka shi a sauce din albasa da kikayi ki jujjuya yayi minti biyu ki kashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes