Home made mayonnaise

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4eggs
  2. 2 tbspof sugar
  3. 2 tbspof lime juice
  4. Pinch of salt
  5. 2 tbspof powdered milk
  6. 1 1/2 cupof oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fasa eggs a blender saiki zuba sugar and salt kiyi blending for 2mins saiki zuba lime juice da mai kadan kici gaba da blending saiki juye sauran mai din.

  2. 2

    Ki zuba powdered milk ki kara blending. Shikenan.

  3. 3

    Gaskiya ban taba cin mayonnaise mai dadin wannan ba. Ku gwada ku bani lbr. Da bread yaran sister na suka gama cinyeshi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes