Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki samu mince meat,ko nama ki daka sai kisa maggi,gishiri, curry,kayan kanshi albasa yankakkiya,attarugu ki juya
- 2
Sai ki soya kwai ki dagargaxa a ciki ki jujjuya sai ki dinga diba kina yin ball
- 3
Sai ki kada kwai Ki dinga sa ball din a ciki kina sawa a mai,ki dinga juya wa side by side har ya soyu
- 4
A wata tukunyar kisa mai kadan kisa albasa ki fara suyawa har yayi laushi sai kisa attarugu ki dan soya sama sama kisa maggi,gishiri da kayan kanshi
- 5
Kisa ruwa kasan,idan ya kusan tsotsewa sai kisa soyayyan balls din kisa Koran tattasai ki rage wuta har balls din ya tsane ruwan
- 6
Aci dadi lpy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12190937


















sharhai