Condensed milk, coconut cookies
Akwai dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada condensed milk din da butter da sugar da flavour din ki juya su a cikin roba
- 2
Flour da gishiri da baking soda da baking powder zaki juya su a wani rubber daban Sai ki rinka zuba wa a mixture din su butter din har sai ya kare
- 3
Idan ya gama hada jikin shi lokacin Sai ki zuba coconut dinki a ciki shima rabin cup ki hada su
- 4
Sai kiyi forming balls da shi idan kin gama balls din sai ki sa fork ki dana shi kasa a hankali idan kin gama Sai kiyi baking dinshi ma 10-12mints
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12285694





sharhai