Potato croquettes

farhas_cuisine
farhas_cuisine @cook_21003425
kaduna

Yanada dadi sosai

Potato croquettes

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 10Dankali guda
  2. 6Egg
  3. Green pepper
  4. Attaruhu da tattasai
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Flour
  8. Bread crumbs

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dafa dankali ki Sai ki daka shi Sai ki dafa Kwai guda biyar shima Sai ki Nate shi

  2. 2

    Dankali Sai ki sa mai maggi, green pepper, albasa, attaruhu da tattasai jajjagage, da curry idan kinaso

  3. 3

    Sai kiyi forming dinshi flat kisa egg din a ciki ki rufe sai kiyi forming circle dashi har ki ma guda biyar dina

  4. 4

    Sai ki dauka kisa shi a flour sai kisa shi a ruwan kwai ki fitar kisa shi a bread crumbs din idan kika gama Sai kisa mai a wuta idan yayai zafi sai ki soya shi har sai yayi golden brown

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
farhas_cuisine
farhas_cuisine @cook_21003425
rannar
kaduna

sharhai

Similar Recipes