CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Yamrita
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Yamrita ainihin hoton girkin

Yamrita

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano

*PAKNIG

*PAKNIG

Kara karantawa

Yamrita

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano

*PAKNIG

*PAKNIG

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Doya
  • Kwai
  • Flour
  • Garin biredi
  • Gishiri
  • Attaruhu
  • Albasa
  • Tafarnuwa
  • Mai
  • Bama
  • Ketchup
  • Yaji
  • Masoro
  • Sugar
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fereye doya ki wanke ki zuba a tukunya ki saka ruwa da gishiri ki daura akan wuta inta dahu ki sauke.

  2. 2

    Saiki bar doyar ta huce sannan ki yayyanka a tsatstsaye, saiki tsinke attaruhu kamar guda 2 ko 3 ki had a da albasa da tafarnuwa ki wanke saiki jajjagasu ki fasa kwai ki zuba ki saka maggi ki kada.

  3. 3

    Saiki zuba mai a kasko daura akan wuta in yayi zafi ki dauki doyar nan ki saka cikin ruwan kwai ki juya ki cire ki saka acikin flour ki mayar cikin kwai ki kara juyawa sannan ki cire ki saka a garin biredi saiki saka a mai haka zaki nayi harki gama inya soyu ki juya inya gama soyuwa ki kwashe.

  4. 4

    Garin biredi in baki dana kanti zaki iya neman biredi ki guggutsira ki canya a inuwa inya bushe ki daka ki tankade.

  5. 5

    Saiki zuba bama chikali 2 ki zuba ketchup chokali 1 ki saka suger rabin cokalin shari da maggi kadan sai masoro kadan da dan yaji ki jujjuya zaki iya dankwala kici yamrita din dashi da dadi ko kiyi source.

    Yamritamatakin girki5 hoto
    Yamritamatakin girki5 hoto
    Yamritamatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
rannar April 29, 2020 04:55
Kano
I was born in kano state
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Yamarita

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Grill chicken parts
  2. Farfesun naman rago
  3. Simple Buda baki
  4. Awarar cous cous
  5. Cucumber juice
  1. Farfesu kayan ciki
  2. Roll up sinasir da miya allayaho
  3. Lemon kankana da madara
  4. Egg rolls
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12324953
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close