Grill chicken parts

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Zaki iya gashin Kaza a gida basai kin sayaba indai kinason tsabta da aminci. Barkanku da shan ruwa

Grill chicken parts

Zaki iya gashin Kaza a gida basai kin sayaba indai kinason tsabta da aminci. Barkanku da shan ruwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

4 yawan abinchi
  1. Kaza guda daya
  2. Chicken spices
  3. tafarnuwa
  4. Albasa
  5. Onion powder
  6. Italian seasoning
  7. Masoro
  8. Curry
  9. Sinadaran dandano
  10. Citta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki hada gaba dayan spices din ki zuba a saman kazar,saikisa hannunki ki juya ko Ina hadin ya shiga saiki yanka albasa

  2. 2

    Kisa tafarnuwa itama ki juya saiki Dora saman wuta kisa ruwa cokali 4 kiyita juyawa harsai ta dahu saiki sauke saiki jerasu a saman rack

  3. 3

    Saikizo ki kunna gas ko kulfoti ki Kara gasata zakiji kmashi irin na tukubar naman sayarwa Yana tashi ki gasa gaba da bayanta shikenan kin gama kazarki

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes