Fish rolls
Foodfoliochallenge
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu roba ki zuba kayan hadinki gaba daya,fulawa,gishiri,baking powder,butter ruwa sai ki kwaba ki rufe minti biyar
- 2
Ki gyara kifinki ki soya sai ki debe tsokar kifin ki aje gefe,sai kisa mangida kadan cikin kaskon suya,kisa dakakken tarugu da albasa,kisa maggi da curry ki juya sai kisa tsokar kifinki ki juya sai kin sauke
- 3
Ki dauko hadin flour dinki ki diba kadan ki murza yayi fadi sai kisa hadin kifi ki mulmula ya game karshen sai kisa ruwa ki shafa sai ki Murza ya manne,sai ki soya cikin mai mai zafi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12395162




sharhai