Soyayyen dankali me kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kifere dankali kiyankasu da fadi sekisa atukunya kisa ruwa kibarbada gishiri kidafa

  2. 2

    Idan yadafu kisau kibaxashi yasha iska seki kada kwai kibarbada curry da spice

  3. 3

    Kisa mai awuta idan yayi zafi seki dakko dankalin kina sawa aruwan kwan kina sawa a mai kisoya, aci lfy😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Beely's Cuisine
Beely's Cuisine @cook_17311217
rannar
Kaduna
Bilkisu habibu also kwown as mmn afnan married wit 2 kids, A dental therapist by profession.hav too much passion for cooking 😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes