Chicken bread

Hannatu Nura Gwadabe
Hannatu Nura Gwadabe @Umcy1997
Kano

Sister ce tayi tayi sharing a cookpad shine na gwada yayi dadi sosai nagode xee smile nagode cookpad 😍

Chicken bread

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Sister ce tayi tayi sharing a cookpad shine na gwada yayi dadi sosai nagode xee smile nagode cookpad 😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour Kofi daya
  2. 1/2teaspoon baking powder
  3. 1/2teaspoon yeast
  4. 2tblsp butter
  5. Tsokar kaza
  6. Dankali
  7. Karas
  8. Albasa
  9. Attaruhu
  10. Seasoning
  11. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki hada flour,butter,yeast da baking powder ki kwa6a Kar yayi tauri da yawa Kuma Kar yayi ruwa sosai saiki ajiye ya tashi

  2. 2

    Ki daka tsokar kaza ki yanka albasa saiki jajjaga attaruhu ki dafa dankali da carrot saiki hada ki soya da kayan dandano da curry

  3. 3

    Saiki nada shi Kamar kitso lokaci ya kure min ban samu damar daukar hoto ba saiki shafa kwai kisa ridi ko habbatussauda ki shafa butter a farantin gashi ki gasa shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hannatu Nura Gwadabe
rannar
Kano
Ina matuqar son girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes