CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Alkubus
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Alkubus ainihin hoton girkin

Alkubus

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
Kano

#FPPC alkubus wani nau'in abincin mune na gargajiya yana da dadi sosai😋👌.

#FPPC alkubus wani nau'in abincin mune na gargajiya yana da dadi sosai😋👌.

Kara karantawa

Alkubus

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
Kano

#FPPC alkubus wani nau'in abincin mune na gargajiya yana da dadi sosai😋👌.

#FPPC alkubus wani nau'in abincin mune na gargajiya yana da dadi sosai😋👌.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hr
4 yawan abinchi
  • Filawa Kofi hudu
  • Sugar babban cokali uku
  • Yeast babban cokali biyu
  • Baking powder karamin cokali daya
  • Mai babban cokali hudu
  • Ruwan dumi
  • cokaliGishiri rabin karamin
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Ga kayan bukata,da farko zaki samu babban bowl ki zuba filawa,sugar,yeast,baking powder,gishiri da mai ki juya.

    Alkubusmatakin girki1 hoto
    Alkubusmatakin girki1 hoto
    Alkubusmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki dakko ruwan duminki ki zuba ki kwaba shi sosai kaurinsa yayi kamar kwabin fanke ki buga shi sosai,ki rufe kisa a gurin dumi ya tashi.

    Alkubusmatakin girki2 hoto
    Alkubusmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Bayan ya tashi👇sai ki dakko containers din da zaki zuba da babban cokali ki shafa musu mai gaba daya (ni nayi amfani da wadan nan containers din idan baki da su zaki iya amfani da wasu ko ki zuba a leda amma ki tabbatar anshafa mai a duk abinda za a zuba kullin saboda kar ya kama).

    Alkubusmatakin girki3 hoto
    Alkubusmatakin girki3 hoto
    Alkubusmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai kisa cokalin kina debo kullin kina zubawa a container har ki gama,idan kuma zakiyi mai colour ne sai ki samu wani bowl din daban ki debi kullin,ki zuba food colour dinki a ciki ki juya shi har ya hade,colour din ya fito sai ki zuba shi a container (ni nayi amfani da food colour na gari idan baki da na gari zaki iya sa na ruwa ki sa shi dan kadan aciki ki kwaba).

    Alkubusmatakin girki4 hoto
    Alkubusmatakin girki4 hoto
    Alkubusmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sai ki rufe containers din,ki dakko tukunya ki zuba ruwa ba da yawa ba kisa murfi a kasan sai ki jera containers din a ciki ki rufe,ki dura a wuta ya dahu amma kar ki cika wuta kisa daidai,in ya dahu saiki sauke(idan kina da steamer ma zaki iya amfani da ita wajen dafawa).☺

    Alkubusmatakin girki5 hoto
    Alkubusmatakin girki5 hoto
    Alkubusmatakin girki5 hoto
  6. 6

    An gamaaaaaa..... 😋yayi taushi sosai da sosai ga kuma dadi da auki😂😍nagode.💕

    Alkubusmatakin girki6 hoto
    Alkubusmatakin girki6 hoto
    Alkubusmatakin girki6 hoto
  7. 7

    Alkubusmatakin girki7 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
rannar May 19, 2020 22:20
Kano
I luv cooking
Kara karantawa

sharhai (4)

Fa Iza Ibrahim Muhammad
Fa Iza Ibrahim Muhammad @cook_29713086
April 08, 2021 14:21
Wow nice
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Alkubus

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Grilled chicken and potatoes
  2. Kunun gyada
  3. Indomie da Shayi😂
  4. Madarar waken suya
  5. Taliya da irish
  1. Grilled chicken and potatoes
  2. Madarar waken suya
  3. Kunun gyada
  4. Chicken shawarma
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12601382
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close