Tura

Kayan aiki

  1. Tortillas bread
  2. Chicken
  3. Lettuce
  4. Red cabbage
  5. Cucumber
  6. Tomatoe
  7. Onion
  8. Maggi
  9. Yaji
  10. Ketchup
  11. Mayonnaise
  12. Sweet chilli

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kayan bukata

  2. 2

    Kihada mayonnaise, ketchup, sweet chilli kisa maggi da yaji

  3. 3

    Seki dawko tortilla bread kisa hadi sauce dinki kisa su vegetables dinki

  4. 4

    Sekisa nama ki kara zuba sauce din a kanshi seki nade

  5. 5

    Ki gasa a abun gashi ko kuma a non stick frying pan

  6. 6

    Shikena, Enjoy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes