Gashashshen kifi
Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke kifina na hada tafarnuwa da maggi kadan na shafa a jiki, nai grating attaruhu da albasa na zuba a container na zuba ragowar maggi da tafarnuwata da kayan qamshi da mai na shafa a jikin kifin sosai
- 2
Na nadeshi a foil paper nasa a oven amma medium heat nasa wutar, bayan 30mnts na fito dashi ya gasu sosai yai laushi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12706778









sharhai