Fruits salad

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana
  2. Ayaba
  3. Lemo
  4. Abarba
  5. Mangoro
  6. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tsaftace kayan lambunki ki sasu a tire, sai kisamu roba mai Dan girma kisa ruwa aciki

  2. 2

    Sannan kidauko wukarki kifara yanka kankanarki kanana, sannan kidauko lemanki kibareshi d wuka,sannan sai kiwankeshi acikin ruwannan sannan sai ki yanka kowane sala kina cire yayansa to dashi zakiyi amfani

  3. 3

    Sai kidauko sauran kayan fruits dinki suma kiyankasu kanana, inkingama sai kisa sugar kisa a fridge yayi sanyi, inkuma kinada kankara sai kisa kusha asha dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
rannar
Hadejia

sharhai

Similar Recipes