Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki tankkade flour ki kisata a roba mai girma, saikisamu kwanan Silva kijuye butter diinki ki narkata akan wuta inta narke sai kidauko siganki ki juye akai sai kisamu cokali kina juyawa har sai sigan y narke
- 2
Sai kidauko kwanki suma kifasasu akan butter saikicigaba d cuyawa sannan sai kibarshi kidawo gun flour ki, ita zakisa mata gishiri tareda baking powder kijuyata
- 3
Sai kidauko wannan butter taki kijuyeta akan flour sai kisa hannu kina cuyawa har suhade, sai kisa ruwa Rabin kofi kicigaba d kwabawa har sai flour yayi laushi sosai
- 4
Daganan sai kidauko abin d zakina tada flour kinayi kina yankawa a tsaya kamar haka
- 5
Daganan sai kidauko almakashi kina yankawa har kigama daganan kuma sai suya
- 6
- 7
Nan gashi nagama soyawa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12706918















sharhai