CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Yoghurt
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Yoghurt ainihin hoton girkin

Yoghurt

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
Kaduna State, Nigeria

Zaki iya hada yoghurt dinki a gida a saukake,gashi kinsan duk abin da kika hada da shi, ba sayen na waje ba Wanda Baki da tabbacin abubuwan da aka hada shi da shi.

Zaki iya hada yoghurt dinki a gida a saukake,gashi kinsan duk abin da kika hada da shi, ba sayen na waje ba Wanda Baki da tabbacin abubuwan da aka hada shi da shi.

Kara karantawa

Yoghurt

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
Kaduna State, Nigeria

Zaki iya hada yoghurt dinki a gida a saukake,gashi kinsan duk abin da kika hada da shi, ba sayen na waje ba Wanda Baki da tabbacin abubuwan da aka hada shi da shi.

Zaki iya hada yoghurt dinki a gida a saukake,gashi kinsan duk abin da kika hada da shi, ba sayen na waje ba Wanda Baki da tabbacin abubuwan da aka hada shi da shi.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 4Madara - kofi
  • Ruwa - kofi 5 (da za a dama Madara da shi)
  • Ruwa - kofi 5 (da za a Dora kan wuta)
  • Kindirmo ko yoghurt 1/2 kofi
  • Sikari idan da bukata
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu roba meh murfi da zaki hada yoghurt dinki a ciki,sannan ki zuba madara seh ki kawo ruwa kofi 5 ki zuba a Kai ki juya sosai ya zama ba gudaji.Seh ki dora sauran ruwan kofi 5 a kan wuta ya tafasa.

    Yoghurtmatakin girki1 hoto
    Yoghurtmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Idan ruwan ya tafasa seh ki zuba shi cikin Madarar da Kika dama ki juya ki barshi ya Dan huce dai dai yadda zaki iya saka danyatsan ki a ciki ki iya rike shi Kamar second 8 ba tare da kinji yayi zafi baza ki iya barin yatsan a ciki ba.wato abin da ake so dai kada ya cika zafi Kuma kar yayi sanyi sosai da dumin shi.Seh ki kawo wannan kindirmo ko yoghurt ki zuba a ciki ki juya seh ki rufe da murfin,sannan Ki rufe da kitchen towel ki saka a oven ko waje meh dumi ya samu Kamar awa 5 zuwa 8.

    Yoghurtmatakin girki2 hoto
    Yoghurtmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Bayan Kamar awa 5 zuwa 8 seh ki duba ki gani ko yayi kauri,idan beh Yi ba seh ki barshi ya Kara wasu awannin,saboda wani lokacin ya danganta da yanayi idan akwai zafi zeh yi da wuri idan kuma akwai sanyi zeh dauki Dan lokaci kafin yayi kauri.seh ki saka sikari ki juya idan kina bukata seh ki saka a fridge don ya kara kauri.Amma kafin ki zuba sikari seh ki dibi Kamar Rabin kofi ki aje idan Zaki sake yi kin sami starter kenan shi Zaki zuba a ciki.

    Yoghurtmatakin girki3 hoto
    Yoghurtmatakin girki3 hoto
    Yoghurtmatakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
rannar June 08, 2020 22:01
Kaduna State, Nigeria

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Yoghourt

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Steam moimoi (Alala)
  2. Tsirai
  3. Couscous da miya
  4. Flour ball
  5. Couscous da miyan kifi
  1. Dan malele
  2. Cookies
  3. Kunun gyada
  4. Mini burger pie
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12728081
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close