Tsirai

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Sokoto State

Wanna shine na farko da na tabayi kuma alhamdulillah yayi Dadi sosai

Tsirai

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Wanna shine na farko da na tabayi kuma alhamdulillah yayi Dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisamu nama Mai kyau ki wanke ya tsane ruwa, sai ki Yanka shi Kamar yadda kika gani a hoto, sai zuba Maggi, yaji, curry, thyme, gishiri sai ki yamutsa

  2. 2

    Ki goga tafarnuwa da ginger kisa sai yamutsa da kyau sai kisamu leda kisa ciki ki aje cikin fridge na awa 1-2 ko fiye

  3. 3

    Ki wanke skewers sai ki soka naman akai, ki zuba Mai a ruba kisa yaji da sauran spices sai ki motsa

  4. 4

    Bayan kin Gama Gera Nana kan tray sai ki shafa akai kiyi toasting na awa 2-3, in yayi awa 1.5 sai ki Yanka tattasai albasa da tumatur kisa ki barshi ya ida

  5. 5

    Aci Dadi lafiya 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes