Kunun gyada

Zainab Jari(xeetertastybites)
Zainab Jari(xeetertastybites) @08165619371z
Sokoto,

Sauki kuma yana da dadi sosai

Kunun gyada

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Sauki kuma yana da dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti ashirin
mutum daya
  1. cupGarin gero Rabin
  2. Gero spoon ukku
  3. Garin gyada spoon goma
  4. Madara spoon ukku
  5. Sugar spoon biyu

Umarnin dafa abinci

minti ashirin
  1. 1

    Ki zobama gyada ruwa ki tace rowa sai ki zoba a tukunya su tafasa

  2. 2

    Ki dama garin gero da geronki sai ki zoba ruwan gyadar da suka tafasa sai ki dama

  3. 3

    Kisaka madara da sugar shikenan

  4. 4

    Kunun gyada ya kanmala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Jari(xeetertastybites)
rannar
Sokoto,
Am zaynab jari by name, studying @ udus,live in skt I love cooking .........
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes