Jolo-mixed corn and beans

Ayyush_hadejia @cook_14256791
Jolo-mixed corn and beans
Umarnin dafa abinci
- 1
Kayan buqata
- 2
Xaki fara da juye manja a tukunya yayi zafi saiki kawo albasa kijuye ki soya sama-sama, Sannan sai kayan miyanki dakika niqa saiki hade su ki soya
- 3
Daga nan saiki dauko garin cray fish shima ki juye kifin ki busashshe ki wanke da ruwan zafi sannan kijuye ki saka dandano maggi curry gishiri ki juya sosai
- 4
Sai ki kawo waken da aka tafasa yayi laushi ki juye Sannan sweet corn dinki shima already kin tafasa saiki juye ki sake motsawa saiki kawi tafasasshen ruwa ki juye daidai ba dayawa ba
- 5
Saiki rufe ki bashi minti 5-10 haka Sannan saiki gyara ganyen alayyajunki shima ki tsaftace ki wanke Sannan ki yanka saiki juye akan girkin ki ki rufe ki kashe wuta minti 5 saiki sake juya abincin ki sauqe shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12729002




sharhai (5)